An bankado haramtattun matatun mai da dam a jihar Ribas

An bankado haramtattun matatun mai da dam a jihar Ribas

Kimanin tsagerun Niger Delta hamsin ne da suka mallaki matatun mai ba bisa ka’ida ba jami’an tsaro na farin kaya na NSCDC suka damke a jihar Rivers.

Hukumar tsaron ta ce kimanin matatun mai goma sha biyar ne aka lalata a wurare daban daban a yakin Niger Delta.

Kwamadan hukumar tsaron Abdullahi Muhammad, a wata ganawarsa da manema labarai, a Abuja, ya ce wadanda ake zargin an damke su ne ranar laraba, da dare, a wani aiki na masamman da jami’an hukumar suka gudanar a jihar Rivers.

Ya kara da cewa ana tantance wadanda aka damken domin tabbatar da masu hannu a fashe fashe bututun mai a yankin na Niger Delta. Duk wanda aka samu da hannu in ji kwamandan za’a tuhumeshi da laifin yiwa kasa zagon kasa.

Related news

Man cries out after discovering this in the handbag of Edo girl he took to hotel on Val's day

Man cries out after discovering this in the handbag of Edo girl he took to hotel on Val's day

Man cries out after discovering this in the handbag of Edo girl he took to hotel on Val's day
Mailfire view pixel